ha_pro_tn_l3/25/27.txt

10 lines
394 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba shi da kyau a sha zuma da yawa; wannan kamar neman yabo ne bisa yabo",
"body": "Duk son mutane su girmama ka da kuma cin zuma suna da kyau, amma zaka iya cin zuma da yawa, kuma zaka yi ƙoƙari sosai don mutane su girmama ka. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "birnin da ke a buɗe kuma bashi da ganuwa",
"body": "\"wanda sojoji suka rusa bangonsa suka rusa\""
}
]