ha_pro_tn_l3/13/25.txt

10 lines
299 B
Plaintext

[
{
"title": "har sai ya ƙosadda marmarinsa",
"body": "\"ya gamsar da kansa\" ko \"yana cika burinsa\""
},
{
"title": "cikin mugu koyaushe yunwa ya ke ji",
"body": "Anan \"ciki\" yana wakiltar sha'awar mutum. AT: \"azzalumin mutum koyaushe yana neman ƙarin\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]