ha_pro_tn_l3/19/28.txt

10 lines
573 B
Plaintext

[
{
"title": "bakin mugu yakan haɗiye laifi",
"body": "Wannan yana magana ne akan yadda mugaye suke jin daɗin aikata mugunta ta hanyar cewa suna haɗiye mugunta cikin sauƙi kamar yadda suke haɗiye abinci. AT: \"miyagu suna jin daɗin aikata mugunta kamar yadda suke jin daɗin cin abinci\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "A kan shirya hallakarwa domin masu ba'a bulala kuma domin",
"body": "Kalmomin \"la'anta\" da \"bulala\" ana iya bayyana su azaman magana. AT: \"Yahweh a shirye yake ya la'anci masu ba'a da bulala\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]