ha_pro_tn_l3/17/27.txt

14 lines
486 B
Plaintext

[
{
"title": "amfani da kalmomi kaɗan",
"body": "Wannan yana nufin yadda yake magana. AT: \"yayi magana da 'yan kalmomi\" (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "Har wawa idan ya yi shiru za a zaci shi mai hikima ne",
"body": "Ana iya rubuta wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutane ma suna ganin wawa mai hikima ne\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "sa'ad da bai yi magana ba",
"body": "Wannan yana nufin ba ya magana. AT: \"baya magana\" (Duba: figs_idiom)"
}
]