ha_pro_tn_l3/08/32.txt

14 lines
719 B
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan shine sanya hankalin yara zuwa ƙarshen wannan darasin."
},
{
"title": "waɗanda suka kiyaye tafarkuna",
"body": "Anan \"hanyoyi na\" suna wakiltar halayen hikima. AT: \"waɗanda suke yin abin da na koyar\" ko \"mutanen da suke bin misalina\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai yi ta tsaro a ƙofofina kowacce rana, yana ta jira a dogaran ƙofofina",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anarsu ɗaya ce. An bayyana hikima da samun gida; yuwuwar ma'anonin \"kallo\" su ne 1) mai hankali yana jira a kofar gidan hikima da safe domin yayi mata hidima, ko kuma 2) mai hankali yana jiran gidan hikima domin ta zo ta koya masa. (Duba: figs_parallelism)"
}
]