ha_pro_tn_l3/02/20.txt

14 lines
661 B
Plaintext

[
{
"title": "Saboda haka",
"body": "Marubucin ya faɗi sakamakon samun fahimta da hankali."
},
{
"title": "zaka yi tafiya a hanyar mutanen kirki ka kuma bi tafarkun adalan mutane",
"body": "Ana magana akan halayen mutum kamar yana tafiya akan hanya. AT: \"zaku rayu ta hanyar ... bi misali\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Amma za a datse mugaye daga ƙasar",
"body": "Marubucin yayi maganar Yahweh yana cire mutane daga ƙasar kamar yana yanke mutane,\nkamar yadda mutum zai iya yanke reshe daga itace. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Yahweh zai cire mugaye daga ƙasar\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]