ha_pro_tn_l3/31/24.txt

10 lines
485 B
Plaintext

[
{
"title": "Tana yafe da ƙarfi da daraja",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. Sunayen \"ƙarfi\" da \"girmamawa\" ana iya fassara su da sifa da kuma fi'ili, bi da bi. AT: \"Kowa ya ga tana da ƙarfi, don haka suna girmama ta\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "tana yiwa lokaci mai zuwa dariya",
"body": "Wannan wataƙila ƙari ne don nuna cewa ba ta tsoro. AT: \"baya tsoron abin da zai faru nan gaba\" (Duba: figs_hyperbole)"
}
]