ha_pro_tn_l3/31/20.txt

10 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "Tana miƙa hannuwanta zuwa ga matalauta",
"body": "Hannun karin magana ne don taimakon da mace ke amfani da hannunta don bayarwa.\nAT: \"yana taimakawa matalauta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "dukkan iyalinta na sanye da kayan sanyi",
"body": "A nan \"mulufi\" ba yana nufin launi na zane, amma cewa tufafi masu tsada ne da dumi. AT: \"ku sami tufafi masu tsada, masu dumi\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]