ha_pro_tn_l3/31/13.txt

10 lines
443 B
Plaintext

[
{
"title": "yi aiki cikin jin daɗi da hannuwanta",
"body": "Mai yiwuwa ma'anar ita ce kalmar \"ni'ima\" tana bayyana 1) yadda take ji yayin da\ntake aiki, \"da farin ciki da hannunta,\" ko 2) yadda take ji game da ulu da lilin, \"da hannunta kan\nabubuwan da take jin daɗin aiki. tare da \""
},
{
"title": "raba wa bayinta mata aikinsu",
"body": "\"tana fadawa bayinta mata irin aikin da kowannensu zai yi a wannan ranar\""
}
]