ha_pro_tn_l3/31/10.txt

14 lines
568 B
Plaintext

[
{
"title": "Wa ke iya samun mace cikakkiya?",
"body": "Marubucin yayi tambaya don nuna cewa ya fara sabon sashe. AT: \"Ba maza da yawa za su iya samun mace mai ƙwarewa ba.\" ko \"Ba maza da yawa zasu iya samun matar da zata iya yin abubuwa da yawa da kyau.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Darajarta ta fi duwatsu masu daraja",
"body": "\"Ta fi daraja fiye da jauhari\""
},
{
"title": "ba zai taɓa talaucewa ba",
"body": "Ana iya bayyana waɗannan kalmomin da kyau. AT: \"koyaushe zai sami abin da yake buƙata\" (Duba: figs_litotes)"
}
]