ha_pro_tn_l3/31/08.txt

10 lines
416 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka yi magana a madadin waɗanda basu iya magana",
"body": "Jawabi na nufin amfani da kalmomi don kare mutanen da ba ruwansu. AT: \"Kare\nwaɗanda ba za su iya kare kansu ba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "don dalilin dukkan masu hallaka",
"body": "Dalilin yana wakiltar mutumin da dalilin sa yake. AT: \"don mutane su kula da duk waɗanda ke hallaka daidai\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]