ha_pro_tn_l3/30/21.txt

18 lines
915 B
Plaintext

[
{
"title": "A ƙarƙashin abubuwa guda uku duniya ke girgiza, kuma a ƙarƙashin guda huɗu bata iya jurewa",
"body": "Amfani da lambobi \"uku\" da \"huɗu\" a nan wataƙila na'urar waƙa ce. \"Akwai wasu abubuwa da suke sa kasa ta girgiza, ba za ta iya jurewa ba. Hudu daga cikinsu su ne:\""
},
{
"title": "yayin da wawa ya ƙoshi da abinci",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"wawa wanda yaci abinci ya ci\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "macen da aka ƙi lokacin data yi aure",
"body": "Wato, mutane sun kyamace ta kafin tayi aure; da zarar ta yi aure, za ta fi ta yadda take kafin ta yi aure. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"macen da mutanen kirki suka ƙi ta yayin da take aure\" ko \"mace mai banƙyama lokacin da ta yi aure\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "baiwar da kuma ta gãji uwargijiyarta",
"body": "ke kula da gida"
}
]