ha_pro_tn_l3/30/18.txt

10 lines
447 B
Plaintext

[
{
"title": "Akwai abubuwa guda uku masu ban mamaki gare ni, har huɗu da ban fahimce su ba",
"body": "Amfani da lambobi \"uku\" da \"huɗu\" a nan wataƙila na'urar waƙa ce. AT: \"Akwai\nwasu abubuwa wadanda suka bani mamaki wadanda ban iya fahimta ba -- hudu daga cikinsu sune:\""
},
{
"title": "a bisa kan teku",
"body": "\"Zuciya\" tana nufin tsakiyar. AT: \"a tsakiyar teku\" ko \"a kan tekun budewa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]