ha_pro_tn_l3/30/15.txt

14 lines
637 B
Plaintext

[
{
"title": "Matsattsaku na da 'yan mata biyu",
"body": "Wannan misali ne na wani abu wanda koyaushe yake son ƙari. AT: \"Kwadayi yana da 'ya'ya mata biyu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bayar kuma bayar\" suke kuka",
"body": "Wata ma'ana mai yiwuwa ita ce \"kuma dukansu sunaye Ka ba Ni.\""
},
{
"title": "Akwai abu guda uku da basu ƙoshi, guda huɗu da basu cewa, \"Ya isa\"",
"body": "Wannan amfani da lambobin \"uku\" da \"huɗu\" tare a nan wataƙila na'urar waƙa ce. AT: \"Akwai abubuwa guda huɗu waɗanda ba a taɓa gamsuwa ba, waɗanda ba sa taɓa\ncewa, \"Ya isa\" (Duba: figs_writing_poetry)"
}
]