ha_pro_tn_l3/30/13.txt

6 lines
338 B
Plaintext

[
{
"title": "Akwai tsarar da fuskarsu take ɗage sama, dubi yadda girar idanunsu ke ɗage can sama",
"body": "Wannan yana bayanin mutanen da suke zaton sun fi sauran mutane kyau. Idanunsu suna nuna cewa suna da girman kai, kuma yadda suke kallon wasu yana nuna cewa suna ganin sun fi waɗancan mutanen. (Duba: figs_synecdoche)"
}
]