ha_pro_tn_l3/30/11.txt

14 lines
649 B
Plaintext

[
{
"title": "wata tsara",
"body": "iri ko aji ko rukuni"
},
{
"title": "mai tsarki ce a gaban idanun ta",
"body": "Idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. AT: \"sun \nɗauki kansu tsarkakakku\" ko \"sun gaskanta cewa su tsarkaka ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "duk da haka basu wanku daga ƙazantarsu ba",
"body": "Kalmomin \"wanke\" da \"ƙazanta\" suna maganar Allah mai gafartawa mutane waɗanda suke yin\nzunubi kamar yana wanke ƙazantar jiki ta mutane. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah bai gafarta musu zunubansu ba\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]