ha_pro_tn_l3/30/04.txt

14 lines
630 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne ya tattara iska cikin hannuwansa?",
"body": "Marubucin yayi maganar iska kamar wani abu ne da mutum zai iya kamawa ya riƙe a\nhannunsa. AT: \"ya kama iska a hannunsa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Wane ne ya kafa iyakokin dukkan duniya?",
"body": "\"ya sanya iyaka ga inda duniya ta kare\" ko \"ya sanya iyaka a cikin iyakokin duniya\""
},
{
"title": "Mene ne sunansa, kuma mene ne sunan ɗansa?",
"body": "Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don umurtar mai karatu ya ba da amsa.\nAT: \"Faɗa mini sunansa da sunan ɗansa, idan kun san su.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]