ha_pro_tn_l3/29/17.txt

6 lines
190 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ya kula da shari'a mai albarka ne",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah zai albarkaci wanda ya kiyaye doka\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]