ha_pro_tn_l3/29/15.txt

10 lines
754 B
Plaintext

[
{
"title": "Sanda da tsautawa na bada hikima",
"body": "Marubucin yayi magana kamar sanda da tsawatarwa mutane ne waɗanda zasu iya ba da hikima azaman kyauta ta zahiri. AT: \"Idan iyaye suka yi amfani da sandar akan yaron kuma suka tsawata masa, yaron zai zama mai hikima\" ko \"Idan iyaye suka ladabtar da ɗansu kuma suka gaya masa lokacin da ya yi kuskure, yaron zai koyi rayuwa mai hikima\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "ga faduwar mugayen mutane",
"body": "Cikakken sunan \"faduwa\" ana iya fassara shi da kalmar aikatau \"fadua\" wanda magana ce ta rasa\nikon yin mulki. AT: \"waɗancan mugayen mutane sun faɗi\" ko \"waɗancan mugayen mutane sun rasa ikon yin mulki\" (Duba: figs_abstractnouns da figs_metaphor)"
}
]