ha_pro_tn_l3/29/11.txt

6 lines
219 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan shugabanninsa zasu zama mugaye",
"body": "Ana magana akan ayyukan mai mulki ta hanyar faɗin sakamakon da zai haifar. AT: \"kamar dai yana koya wa jami'ansa mugaye\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]