ha_pro_tn_l3/29/07.txt

6 lines
374 B
Plaintext

[
{
"title": "Masu ba'a sukan cinna wa birni wuta",
"body": "Anan kalmar \"birni\" tana wakiltar mutanen da suke zaune a cikin garin. Ana maganar masu\nizgili da ke haifar da mutane da rikice-rikice kuma mai yiwuwa su zama masu tashin hankali ana maganarsu kamar sun ƙone garin ne. AT: \"haifar da rikici ga mutanen birni\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
}
]