ha_pro_tn_l3/26/17.txt

10 lines
562 B
Plaintext

[
{
"title": "Kamar wadda ya riƙe kunnuwan kare",
"body": "Bayanin da aka gabatar shine cewa kare zai fusata kuma ya ciji mutumin. AT: \"Kamar mutumin da ya fusata kare ta hanyar kame kunnuwansa\" ko \"Kamar mutumin da ya\nkame kunnen kare kuma kare ya cije shi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "haka mai wucewa kan hanya da ya yi fushi ga shawarwarin da basu shafe shi ba",
"body": "Bayanin da aka gabatar shine cewa mai wucewa zai fara jayayya, kuma mutanen da ke yaƙin za su yi fushi da shi kuma su cutar da shi. (Duba: figs_explicit)"
}
]