ha_pro_tn_l3/26/07.txt

6 lines
343 B
Plaintext

[
{
"title": "Kamar ƙafafuwa shanyayyu da ke rataye da ƙasa haka karin magana ya ke a bakin wawaye",
"body": "Za a iya sake sanya jumla. AT: \"Misali a bakin wawaye kamar kafafun mai larurar shan inna ne wanda ke ratayewa\" ko \"Misali a bakin wawa bashi da amfani kamar kafafun mai ciwon inna da suka rataya\" (Duba: figs_simile)"
}
]