ha_pro_tn_l3/24/32.txt

14 lines
562 B
Plaintext

[
{
"title": "karɓi umarni",
"body": "\"koyi darasi\""
},
{
"title": "da haka talauci za shi saukar maka",
"body": "Wasu fassarorin sun karanta, \"talauci ya same ku kamar ɗan fashi.\" Ana maganar talauci\nkamar mutum ne ko dabba da za su iya faɗa wa rago. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "buƙatarka kamar soja mai makami",
"body": "Ana magana akan buƙatu kamar mutane ne waɗanda zasu iya kai hari ga malalacin. AT: \"bukatunku zasu zo muku kamar sojan da ke dauke da makamai\" (Duba: figs_simile da figs_personification)"
}
]