ha_pro_tn_l3/24/24.txt

10 lines
672 B
Plaintext

[
{
"title": "Duk wanda ya cewa mugun mutum, \"Kai mutum mai adalci ne,\" mutane zasu la'anta shi al'ummai kuma zasu ƙi shi",
"body": "Kalmar \"al'ummai\" magana ne na nufin mutanen da ke zaune a cikin al'ummai. Waɗannan kalmomin ana iya fassara su cikin aiki. AT: \"Mutane za su la'anta duk wanda ya ce wa\nmugu, ..., kuma mutanen wasu ƙasashe za su ƙi shi \""
},
{
"title": "kyautai na alheri zasu zo gare su",
"body": "Ana magana akan kyautai kamar mutane ne da zasu iya motsawa da kansu. Cikakken sunan \"kyautatawa\" za a iya fassara shi azaman sifa. AT: \"mutane zasu basu kyautuka\nmasu kyau\" (Duba: figs_personification da figs_abstarctnouns)"
}
]