ha_pro_tn_l3/24/17.txt

10 lines
338 B
Plaintext

[
{
"title": "sa'ad da maƙiyin ka ya faɗi ",
"body": "\"wani mummunan abu ya faru ga makiyinka\""
},
{
"title": "kada zuciyarka ta ji daɗi",
"body": "Wannan umarni ne mai ƙarfi. Kalmar nan “zuciya” tana wakiltar mutumin. AT: \"kar\nka yarda ka yi farin ciki\" ko \"ka hana kanka farin ciki\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]