ha_pro_tn_l3/24/15.txt

14 lines
700 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20)."
},
{
"title": "Kada ka yi kwanto",
"body": "Kalmomin \"kwanto cikin jira\" karin magana ne. Fassara \"kwanto kwanto\" kamar yadda yake a\ncikin Misalai 1:11. AT: \"Kada ku ɓoye ku jira lokacin da ya dace\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ana kãda mugayen mutane ƙasa da bala'i",
"body": "Marubucin yayi magana kamar \"bala'i\" mutum ne wanda zai iya aikata mummunan abu ga\nwasu mutane. Waɗannan kalmomin ana iya fassara su cikin aiki. AT: \"Allah zai yi amfani da masifa don saukar da azzaluman mutane\" (Duba: figs_personification da figs_activepassive)"
}
]