ha_pro_tn_l3/24/11.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20)."
},
{
"title": "waɗanda aka ɗauke",
"body": "Waɗannan kalmomin ana iya fassara su da yanayi ta aiki ta amfani da kalmar \"su\" wanda zai iya zama kowa, amma tabbas jami'an gwamnati ne. AT: \"waɗanda suke ɗauka\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "shi wanda ke auna zuciya ba ya fahimci abin da kake faɗa ba?",
"body": "Marubucin yana ɗaukar masu karatu sun san amsar kuma sun nemi wannan don ƙarfafawa.\nAT: \"wanda ya auna zuciya ya fahimci abin da kuke fada.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Wanda ke tsaron ranka, ba yana sane da haka ba?",
"body": "Marubucin yana ɗaukar masu karatu sun san amsar kuma sun nemi wannan don ƙarfafawa.\nAT: \"Wanda ya kiyaye rayuwarku ya san shi.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Allah ba zai saka wa kowanne abin da ya cancance shi ba?",
"body": "Marubucin yana ɗaukar masu karatu sun san amsar kuma sun nemi wannan don ƙarfafawa.\nAT: \"Allah zai ba kowane ɗayan abin da ya cancanta.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]