ha_pro_tn_l3/23/34.txt

18 lines
772 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20). Cigaban bayanin mai shaye shaye ne."
},
{
"title": "kwantawa bisa rufin jirgi",
"body": "Za'a iya bayyana wurin a kan rufin jirgi din da mutum yake kwance. AT: \"yana kwance cikin kwandon a kusa da saman rufin jirgi\" (Duba: figs_idiom da figs_explicit)"
},
{
"title": "Sun buge ni,\" za ka ce. \"amma ban ji ciwo ba. Sun buge ni, amma ban ji zafi ba",
"body": "Saboda mai maye baya tunani sosai, yana tunanin mutane suna dukanshi da duka, duk da haka baya jin zafi kuma baya iya tuna komai."
},
{
"title": "Har yaushe zan farka?",
"body": "Mai shaye shaye yana tunanin yaushe zai sake nutsuwa; lokacin da tasirin giya zai daina."
}
]