ha_pro_tn_l3/23/31.txt

10 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "A ƙarshe zai yi sãra kamar maciji ya kuma yi harbi kamar kãsa",
"body": "Kalmar \"shi\" tana nufin \"ruwan inabin lokacin da yake ja.\" \"Cizon\" da \"harbi\" kwatanci ne na\nyadda yawan shan ruwan inabi ke sa mutane su ji. AT: \"yana sa ka baƙin ciki kamar maciji ya sare ka ko kuma wani adder ya sakar maka\" (figs_metaphor da figs_simile)"
},
{
"title": "zuciyarka za ta furta gurɓatattun abubuwa",
"body": "“Zuciya” tana wakiltar mutumin kuma tana nanata abin da yake tunani da kuma shawarar da zai yanke. AT: \"zaku yi tunani kuma ku yanke shawarar yin abubuwa masu karkatattu\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]