ha_pro_tn_l3/23/26.txt

18 lines
845 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20)."
},
{
"title": "ka ba ni zuciyarka",
"body": "Kalmar \"zuciya\" magana ne ta abin da mutum yake tunani da yanke shawarar aikatawa. Mai\nyiwuwa ma'anoni su ne 1) \"a kula sosai\" ko 2) \"a amince da ni gaba ɗaya.\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bari idanuwanka su kula",
"body": "Idanun ido ne na mutum gaba ɗaya. AT: \"ku kiyaye\" ko \"duba a hankali\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "mace mai gurɓataccen hali rijiya ce ƙuntacciya",
"body": "Yin magana game da aikata mugunta wanda za a azabtar da shi ana magana da shi kamar faɗawa cikin kunkuntar wuri wanda ba zai iya tserewa ba. AT: \"Kwanciya da matar wani mutum kamar fadowa ne cikin kunkuntar rijiya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]