ha_pro_tn_l3/23/24.txt

6 lines
375 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahaifin mutum mai adalci za shi yi farinciki, kuma duk wanda ya haifi yaro mai hikima za shi yi murna dominsa",
"body": "Wata ma'ana mai yuwuwa ita ce kalmomin \"wanda ya haifi ɗa mai hikima\" ya bayyana wane ne \"mahaifin mai adalci\". AT: \"Mahaifin adali, wanda ya haifi ɗa mai hikima, zai yi farin ciki matuƙa kuma ya yi farin ciki da shi.\""
}
]