ha_pro_tn_l3/23/22.txt

10 lines
867 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20)."
},
{
"title": "Ka sayi gaskiya, amma kada ka sayar da ita; sayi hikima, da umarni, da kuma fahimta",
"body": "Wata ma'ana mai yiwuwa ita ce \"Sayi gaskiya, kuma kada ku sayar da hikima, wa'azi, ko\nfahimta.\" Kalmomin \"gaskiya,\" \"hikima,\" \"wa'azi,\" da \"fahimta\" sunaye ne waɗanda ba a cika\nmagana ba waɗanda ake maganarsu kamar abubuwa ne na zahiri da mutum zai iya saya ya sayar a kasuwa. Ana iya fassara su azaman kalmomin aiki. AT: \"Yi abin da ya kamata ka yi don ka san abin da ke gaskiya, don haka ka zama mai hikima, don ka iya koyon yadda ake aiki, don haka za ka iya faɗin abu mai kyau da mara kyau; kada ka taɓa tunanin wani abu da ya fi muhimmanci wadannan abubuwan \"(Duba: figs_abstractnouns da figs_metaphor)"
}
]