ha_pro_tn_l3/23/19.txt

14 lines
960 B
Plaintext

[
{
"title": "bida zuciyarka a hanyar",
"body": "Yanke shawarar yin abin da ke daidai ana magana ne kamar mutum ɗaya yana nuna wa wani hanyar da ta dace ya bi. AT: \"ku tabbata kun yi abin da ya dace\" (Duba: figs_metapor)"
},
{
"title": "masu cin abinci fiye da kima",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"mutanen da suka ci nama fiye da yadda suke buƙata\" ko 2)\n\"nama\" yana wakiltar abinci ne gaba ɗaya. AT: \"mutanen da suka ci abinci fiye da yadda suke buƙata\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "barci za shi suturce su da tsummokara",
"body": "Kalmar \"barci\" karin gishiri ne ga mutum yana ciyar da lokaci mai yawa yana jin daɗin abinci da abin sha har ba ya yin aikin da ya dace. Ana magana akan wannan aikin kamar iyaye ne da ke\nsanya sutura a kan yaro. AT: \"saboda sun bata lokaci mai yawa suna ci da sha, ba zasu yi wani aiki ba don haka zasu zama matalauta\" (Duba: figs_personification da figs_hyperbole)"
}
]