ha_pro_tn_l3/23/17.txt

14 lines
591 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20)."
},
{
"title": "Kada ka bar zuciyarka ta yi kishin masu zunubi",
"body": "Kalmar \"zuciya\" magana ne ga dukka mutum. AT: \"Kada ku yarda ku hassada ga masu zunubi\" ko \"Tabbatar da cewa ba ku kishin masu zunubi\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ba za a datse begen ka ba",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ba zai bar kowa ya yanke begenku ba\" ko \"Allah zai cika alkawuran da ya yi muku\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]