ha_pro_tn_l3/23/12.txt

6 lines
203 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka kafa zuciyar ka",
"body": "Wannan karin magana ne. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Misalai 22:17. AT: \"Yi iyakar ƙoƙarinku don fahimta da tunawa\" (Duba: figs_idiom)"
}
]