ha_pro_tn_l3/23/04.txt

14 lines
500 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20)."
},
{
"title": "Kada ka wahalar da kanka garin neman arziki",
"body": "\"Kada ku yi aiki da yawa har ku gaji kullum\""
},
{
"title": "gama lallai za shi ɗauki fuka-fukai kamar gaggafa ya tashi sama",
"body": "Ana maganar mutumin da ya rasa dukiyarsa kamar arzikin tsuntsu ne. AT: \"wadatar zata gushe da sauri kamar gaggafa zata iya tashi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]