ha_pro_tn_l3/23/01.txt

14 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20)."
},
{
"title": "ka kuma sa wuƙa a maƙogwaronka",
"body": "Mai yiwuwa wannan kalmomin su ne 1) \"yi hankali sosai kada ku ci da yawa\" ko 2) \"kada ku ci komai\" (Duba: figs_hyperbole da figs_idiom)"
},
{
"title": "gama abincin ƙarya ne",
"body": "Wannan karin magana ne. AT: \"yana baku shi ne don ya yaudare ku\" (Duba: figs_idiom)"
}
]