ha_pro_tn_l3/22/22.txt

18 lines
895 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna ci gaba da \"maganganu talatin\" (Misalai 22:20)."
},
{
"title": "Kada ka cuci matalauci ... ko ka murƙushe ",
"body": "Idan yarenku yana da hanyar nuna cewa wannan ita ce hanyar da wani zai yi magana mai karfi ga wani, ya bambanta da dokar gama gari da ya kamata mutane su bi, ya kamata ku yi amfani da ita a nan."
},
{
"title": "gama Yahweh zai yi magana a madadin su",
"body": "Kalmomin na lauyan da ke kare mabukata ne a gaban alkali. AT: \"Yahweh zai kare mabukata daga wadanda ke zaluntar su\" ko \"Yahweh zai ga cewa mabukata sun sami adalci\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai ƙwace ran wadda ya cuce su",
"body": "Yahweh ba ɓarawo bane, amma kamar ɓarawo zai karɓi rai daga waɗanda ba su zaɓi su ba ta\nba. AT: \"zai hallaka waɗanda ke zaluntar talakawa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]