ha_pro_tn_l3/22/20.txt

14 lines
558 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wadannan ayoyin suna ci gaba da kawo karshen gabatarwar da ta fara a Misalai 22:17."
},
{
"title": "Bana rubuta maka ... aike ka ba?",
"body": "Wannan tambaya ya fara da kalmomin \"Shin ban rubuta ba\" a cikin Misalai 22:20. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Ya kamata ku sani cewa na rubuta ... don koya muku ... wanda ya aiko ku.\" (Duba: figs_rquestion"
},
{
"title": "talatin maganganun",
"body": "Wasu fassarorin sun karanta, \"kyawawan maganganu.\" (Duba: translate_textvariants)"
}
]