ha_pro_tn_l3/22/13.txt

14 lines
851 B
Plaintext

[
{
"title": "Ragon mutum ya ce,",
"body": "Maganganun da ke biye ƙarya da uzuri ne na rashin aiki. Idan yarenku yana gabatar da\nbayanan karya ta hanya ta musamman, zaku iya amfani da hakan anan."
},
{
"title": "Bakin karuwa rami ne mai zurfi",
"body": "Kalmar \"baki\" magana ne ga kalmomin da ke fitowa daga bakin. Marubucin yayi maganar mutum ya kasa tserewa yayin da mutane suka hukunta shi saboda ayyukan mugunta kamar dai\nmutumin ya faɗa cikin ramin da wani ya haƙa a cikin ƙasa wanda ba zai iya tserewa ba.\nAT: \"Kalmomin da mazinaciya ke faɗi za su jawo ku ciki, kuma zai zama kamar kun faɗa cikin rami mai zurfi da haɗari\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Fushin Yahweh yana hurawa",
"body": "Anan \"zuga\" yana nufin cewa fushinsa ya ƙaru. AT: \"Yahweh yana fushi\" (Duba: figs_idiom)"
}
]