ha_pro_tn_l3/22/11.txt

10 lines
508 B
Plaintext

[
{
"title": "ke ƙaunar tsabtacciyar zuciya",
"body": "Zuciyarsa ce mutum yake so ya zama mai tsabta. Zuciya magana ne ga mutum. AT:\n\"yana son samun tsarkakakkiyar zuciya\" ko \"yana son zama mai tsabta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Idanun Yahweh na bisa ilimi",
"body": "Idanun na nufin mutum. Marubucin yayi magana kamar dai Yahweh yana da idanu na\nzahiri kamar mutum. AT: \"Yahweh yana sa ido\" ko \"Yahweh yana kiyaye ilimi\" (Duba: figs_synecdoche da figs_personification)"
}
]