ha_pro_tn_l3/22/09.txt

10 lines
639 B
Plaintext

[
{
"title": "Shi wanda ke da ido na hannu sake za shi yi albarka",
"body": "Waɗannan kalmomin ana iya fassara su cikin aiki. AT: \"Allah zai albarkaci wanda\nyake da ido mai karimci\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Shi wanda yake da ido mai karimci",
"body": "Ido wani magana ne da ake amfani da shi don ganin abin da sauran mutane ke buƙata, kuma\n\"idaka mai karimci\" ba wai kawai tana gani ba amma yana ba da abin da sauran mutane suke\nbuƙata. Ido ma magana ne ga dukkan mutum. AT: \"mai karimci\" ko \"mutumin da ke shirye ya bayar da abubuwa ga wasu mutane\" (Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche)"
}
]