ha_pro_tn_l3/22/05.txt

10 lines
549 B
Plaintext

[
{
"title": "Ƙayayuwa da tarkuna suna kan hanyar bijirarru",
"body": "Marubucin yayi magana akan yadda mutane karkatattu suke rayuwa kamar dai hanya ce da\nmasu karkacewa zasu sami matsala akan \"ƙaya\" da kuma \"tarko\" da mutum yayi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "duk wanda ya kiyaye ransa",
"body": "Ana magana da mutumin da yake yin abin da ya kamata don ya rayu tsawon lokaci kamar\nwannan mutumin yana hana ɓarayi nesa da wani abu na zahiri. AT: \"mutanen da suke son rayuwa na dogon lokaci\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]