ha_pro_tn_l3/22/01.txt

10 lines
326 B
Plaintext

[
{
"title": "Zaɓen suna mai kyau ya fi wadata mai yawa ",
"body": "Waɗannan kalmomin ana iya fassara su cikin aiki. AT: \"Ya kamata mutum ya zaɓi\nsuna mai kyau maimakon wadata mai yawa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "suna mai kyau",
"body": "\"Samun wasu suyi tunanin daya mutumin kirki ne\""
}
]