ha_pro_tn_l3/20/29.txt

6 lines
461 B
Plaintext

[
{
"title": "Buge buge waɗanda ke sa rauni sukan tsarkake mugunta dũka kuma yakan sa sassan cikin jiki su tsarkaka",
"body": "Duk maganganun guda biyu suna da ma'ana ɗaya kuma ana maimaita su don ƙarfafawa.\nAmfani da ukubar jiki don gyara mutum ana maganarsa kamar mugayen ƙazanta ne kuma duka ya tsabtace shi. AT: \"Bugun mutumin da ya yi ba daidai ba zai gyara shi kuma ya sa ya zama mutumin kirki\" (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
}
]