ha_pro_tn_l3/20/27.txt

14 lines
931 B
Plaintext

[
{
"title": "Ruhun mutum fitilar Yahweh ce, tana bincike dukkan sassan ciki",
"body": "Wannan yana maganar ruhun mutum kamar fitila ce. Ruhun mutum yana taimaka masa ya\nfahimci abin da yake ciki. AT: \"Yahweh ya ba mu ruhi don fahimtar zurfin kanmu, kamar yadda fitila ke sa ku gani a cikin duhu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Alƙawarin aminci da gaskiya suna tsare sarki",
"body": "Za'a iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sarki yana kiyaye kansa ta hanyar kasancewa mai aminci da aminci ga alkawarin\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "kursiyinsa an kintsa shi da ƙauna",
"body": "Anan “kursiyi” yana wakiltar ikon sarki na sarauta. Cikakken sunan \"kauna\" za a iya bayyana shi azaman magana. Hakanan, ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"sarki\nyana tabbatar da cewa zai yi mulki na dogon lokaci ta hanyar kaunar wasu\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]