ha_pro_tn_l3/20/23.txt

10 lines
433 B
Plaintext

[
{
"title": "Al'amuran mutum Yahweh ke shugabantarsu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh yana jagorantar matakan mutum\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ta yaya zai fahimci tafarkinsa?",
"body": "Amsar a fakaice ita ce ba zai iya fahimtarsa ba. Ana iya rubuta wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"saboda haka, mutum ba zai iya fahimtar hanyarsa ba\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]