ha_pro_tn_l3/20/21.txt

10 lines
379 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka ce, \"Zan rama wannan muguntar!",
"body": "Wannan yana nufin aikata ba daidai ba ga wani saboda sun yi maka laifi. AT:\n\"Zan hore ku\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Ka jira Yahweh ",
"body": "Wannan yana nufin samun imani cewa Yahweh zai magance halin da ake ciki. AT: \"Kuyi imani da Yahweh\" ko \"Bege ga Yahweh\" (Duba: figs_idiom)"
}
]