ha_pro_tn_l3/20/19.txt

10 lines
464 B
Plaintext

[
{
"title": "domin haka kada kayi hurɗa tare da mutane masu yawan magana",
"body": "\"bai kamata ka zama abokai da\""
},
{
"title": "za a ɓice fitilarsa a cikin tsakiyar duhu",
"body": "Wannan yana maganar mutum ya mutu kwatsam kuma ba zato ba tsammani kamar ransa fitila ce da aka kashe a cikin duhu. AT: \"rayuwarsa zata ƙare kwatsam kamar hasken\nfitilar da aka kashe a cikin duhu\" ko \"zai mutu ba zato ba tsammani\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]